Search
Subscribe
Manoman Adamawa sun fara takun-saqa da gwamnati

Manoman Adamawa sun fara takun-saqa da gwamnati

Rahotannin sun nuna cewa manoman Jihar Adamawa sun shiga takun-saqa da Gwamnatin Jihar Adamawa a bisa tallafin Naira biliyan biyu da gwamnatin tarayya ta ba manoman don tallafa wa harkar noma a jihar amma gwamnatin ta karkatar da kuxin zuwa wani vangare da ba na noma ba.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin