Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Manoman Filato sun bukaci a dawo da shirin ASCT

Hadaddiyar kungiyar Manoman Zamani ta Najeriya, reshen Jihar Filato (AMFM) ta bayyana takaicinta kan yadda aka banzatar da shirin samar da cibiyoyin horar da manoma da kuma fitar da sabbin dabarun noma wanda aka yi wa suna ASTC.

ADVERTISEMENT