✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Maryam Booth ta kammala NYSC

Fitacciyar Jarumar Kannywood, Maryam Both ta kammala yi wa kasa hidima wato NYSC, kamar yada Aminiya ta jiyo. Tuni Ali Nuhu da Adam Zando suka…

Fitacciyar Jarumar Kannywood, Maryam Both ta kammala yi wa kasa hidima wato NYSC, kamar yada Aminiya ta jiyo.
Tuni Ali Nuhu da Adam Zando suka sanya hoton jarumar rike da satifiket na NYSC din, suna taya murna.