✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Masari da Abu Ibrahim sun gana da Buhari a fadar shugaban kasa

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari da Sanata Abu Ibrahim daga mazabar Katsina ta kudu sun gana da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yau Litinin a…

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari da Sanata Abu Ibrahim daga mazabar Katsina ta kudu sun gana da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yau Litinin a fadar shugaban kasar Abuja.

Sun dai fara ganawar  sirri ne da misalin karfe 2 na rana kamar yadda majiyarmu ta sanar.

 

Cikakken rahoton na nan tafe.