✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matakan gyaran kwalejojin ‘yan sandan Najeriya

Ziyarar bazata da Shugaba Jonathan Goodluck ya kai Kwalejin ‘Yan sanda ta Najeriya da ke Ikeja a Jihar Legas ta tayar da kura, inda aka…

Ziyarar bazata da Shugaba Jonathan Goodluck ya kai Kwalejin ‘Yan sanda ta Najeriya da ke Ikeja a Jihar Legas ta tayar da kura, inda aka rika cece-kuce a kan irin yadda kwalejin ‘yan sandan ta lalace.