Search
Subscribe
Matan sojojin da aka tura Damaturu sun yi zanga-zanga kan kashe mazajensu

Matan sojojin da aka tura Damaturu sun yi zanga-zanga kan kashe mazajensu

A karshen makon jiya ne matan sojojin rundunar samar da tsaro (JTF) da aka tura Damaturu fadar Jihar Yobe don dawo da doka da oda suka gudanar da zanga-zangar lumana a barikin sojojin Bataliya ta 241 da ke garin Nguru don nuna rashin jin dadinsu

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin