Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ministan Abuja ya gabatar da kasafin Naira biliyan 50 ga majalisa

Ministan Birnin Tarayya Abuja Sanata Bala Mohammed ya gabatar da kasafin Naira biliyan 50 don kashewa a  badi ga Majalisar Dokoki ta kasa

ADVERTISEMENT