Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Monama miliyan shida sun samu irin shinkafa ta hanyar tsarin yanar gizo -Ministan gona

Kimanin manoma miliyan shida ne suka ci gajiyar sabon irin shinkafa da gwamnatin tarayya ta raba ta hanyar yin amfani da tsarin yanar gizo a shekarun baya.

ADVERTISEMENT