✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mourinho ya shaida mana zai bar Madrid bana – Albarez

Bayani na baya-bayan nan daga Manuel Albarez ya karfafa rade-radin da ake yi cewa kocin Real Madrid Jose Mourinho na shirin barin kungiyar a karshen…

Bayani na baya-bayan nan daga Manuel Albarez ya karfafa rade-radin da ake yi cewa kocin Real Madrid Jose Mourinho na shirin barin kungiyar a karshen kakar wasa ta bana.