✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mun ga ta-kanmu a Maputo –Iorfa

Mataimakin Shugaban kulob din Lobi Stars da ke Jihar Binuwai,  Mista Dominic Iorfa  ya ce sun ga ta kansu a Maputo da ke kasar Mozambik…

Mataimakin Shugaban kulob din Lobi Stars da ke Jihar Binuwai,  Mista Dominic Iorfa  ya ce sun ga ta kansu a Maputo da ke kasar Mozambik a lokacin wasan zakarun Afrika inda aka ci su 7-1.