✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

MURYAR TALAKA ta waiwayi kisan gillar 15 ga janairu

A ranar Talatar da ta gabata (15-1-2013), kungiyar Muryar Talaka, Reshen Jihar Katsina ta shirya taron Lacca don tunawa da mutanen da suka rasa rayukansu…

A ranar Talatar da ta gabata (15-1-2013), kungiyar Muryar Talaka, Reshen Jihar Katsina ta shirya taron Lacca don tunawa da mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon juyin mulkin da sojoji suka aiwatar a daren 15 ga watan Janairun 1966,