Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Musulmi ba’yan ta’adda ba ne – Shugaban Matasan Kirista

Shugaban kungiyar Matasan Kiristoci na kasa (YOWICAN) reshen Jihar Gombe Maibushara Musa D. Misal, ya ce Musulmi ba ’yan ta’adda ba ne, kamar yadda ake nema a nuna wa duniya.

ADVERTISEMENT