✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mutum 11 sun mutum a kifewar kwale-kwale a Ogun

Hukumar ‘yan sandan jihar Ogun ta tabbatar da kifewar kwale-kwale da ya dauko fasinjoji 29, inda mutum 11 suka rasu biyu kuma suka bace. Mafi…

Hukumar ‘yan sandan jihar Ogun ta tabbatar da kifewar kwale-kwale da ya dauko fasinjoji 29, inda mutum 11 suka rasu biyu kuma suka bace.

Mafi yawancinsu ‘yan kasuwa ne wanda suke kokarin tsallaka kohgin Tafa zuwa Maun da ke karamar hukumar Ipokia a jihar.

Kakakin hukumagr ‘yan sandan Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da aukuwar lamarin a Abeokuta.