✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mutum 4 sun bace a hadarin jirgin ruwa a Delta- ‘Yan sanda

Hukumar ‘yan sandan jihar Delta ta ce ta ceto mutum 18 cikin fasinjoji 22 da suka yi hadarin jirgin ruwa a garin Koko headkwatar karamar…

Hukumar ‘yan sandan jihar Delta ta ce ta ceto mutum 18 cikin fasinjoji 22 da suka yi hadarin jirgin ruwa a garin Koko headkwatar karamar hukumar  Warri ta Arewa a jihar Delta da safiyar yau Lahadi.

Babban Jami’in hukumar zabe na jihar Delta, Dakta Cyril Omorogbe ya musanta rahoton da ake yadawa akan cewa wasu daga cikin fasinjojin da suka bace ma’aikan zaben INEC ne.