Martani: FDQ, dangane da mutumin nan da ya ce an yaudare shi a Malumfashi, idan an bi ta barawo sai kuma a bi ta mabi sawu.
Sakon ta’aziyya FDk, don Allah ka mika sokona ga Dokta Muhammad Shafi’i Sankalawa bisa rasuwar da masoyiyarsa, A’isha Muhammad Sankalawa.
A makon da ya gabata ne Kwamitin tallafa wa marayu na kungiyar Gizago ta Najeriya, a karkashin jagoranci shugaban kungiyar na kasa Muhammd Kabir Adam Gombe.
A garin Malumfashi Jihar Katsina, shekara biyu da ta gabata, an yi wata baiwar Allah (an sakaya sunanta); wadda ta yaudari abokina ta hanyar amincewa da cewa za su yi aure.
Yanzu dai ta tabbata cewa kisan miji ko yanke al’aurarsa da wasu mata ke yi da sunan soyayya ko kishi ya fara zama ruwan dare game duniya.
Darasin Labarin Farida Wannan labarin na nuni da jan hankali ne ga mata masu bakin kishi da cewa daga karshe fa zai zama nadama.
Jama’a masu bibiyar mu a cikin wannan fili na Sinadarin Rayuwa, muna yi muku sallama; Assalamu alaikum.