Search
Subscribe
Noman rani na samar da ayyukan yi ga matasa – Sardaunan Kende

Noman rani na samar da ayyukan yi ga matasa – Sardaunan Kende

Wakilinmu ya tattauna da fitaccen manomi a Jihar Kebbi, Alhaji Abu Hali, wanda aka fi sani da Sardaunan Kende, a gonarsa da ke karamar Hukumar Bagudo.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin