✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Noman shinkafa: Manoma da masu casa suna darawa a Jihar Kebbi

Ganin yadda noman shinkafa ya kankama a fadin kasar nan, yanzu haka Jihar Kebbi ta zama mattarar masu yin casa da kuma sayen shinkafa daga…

Ganin yadda noman shinkafa ya kankama a fadin kasar nan, yanzu haka Jihar Kebbi ta zama mattarar masu yin casa da kuma sayen shinkafa daga sassan kasar nan musamman al’ummar da suka fito daga Jihohin Sakkwato da Kano da Zamfara da Ebonyi da Legas da Maiduguri da Neja da kuma wasu sassan kasar nan.  Haka kuma ana samun kwararar manoman shinkafa zuwa Kebbi daga makwabtan kasashe irin su Nijar da Benin da sauransu.