Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Olusola Saraki: Bangon jingina ya fadi

A shekaranjiya Laraba ce Allah Ya karbi ran fitaccen dan siyasar nan kuma uban siyasar Jihar Kwara, Alhaji Abubakar Olusola Saraki, Wazirin Ilori.

ADVERTISEMENT