✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Qara wa ’yan sanda albashi

Salam Edita. Qara wa ’yan sanda albashi da alawus abu ne mai kyau, amma kuma a sani hakan ba zai hana mafi yawansu karbar cin…

Salam Edita. Qara wa ’yan sanda albashi da alawus abu ne mai kyau, amma kuma a sani hakan ba zai hana mafi yawansu karbar cin hanci ba, domin hali ne a jikin rai. A hukunta duk wanda aka samu da karbar cin hanci ne kadai ne zai kawo qarshen karbar cin hancin da suke yi.

Daga Nasiru Adamu Kainuwa Hadeja, 08100229688, 09073801967