Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ramadan: Guzurin bayanai ga mata

Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan fili. Da fatan kuna cikin koshin lafiya. Sakamakon shigowar watan ramadana sai na ga dacewar na yi tunatarwa kan fa’ida da kuma falalar da ke cikin watan.

ADVERTISEMENT