Daily Trust Aminiya - Ramin da titin Kaduna ya yi ya sake ruftawa bayan gyara
Subscribe
Dailytrust TV

Ramin da titin Kaduna ya yi ya sake ruftawa bayan gyara

Kimanin sati daya da gyara sashen hanyar Kaduna zuwa Zaria da ya burme a ranar 30 ga Agusta, wurin ya sake ruftawa 6 ga satumba ya kuma tilasta fadada aikin gyaran.