Ranar Dimokradiyya: Manyan baki sun halarci harabar Eagle Square

A yau da ake shirin bikin ranar Dimokradiyya wanda shirya taron a dandalin taro na Eagle Square, Abuja. Manyan baki sun isa harabar, a ranar Litinin da gabata ne shugaba Buhari ya rattaba hannu akan ranar 12 ga watan Yuni ta zama ranar hutun ma’aikata kasancewarta ranar da aka ware a matsayin ranar Dimokradiyya.

A yanzu haka manyan hafsoshin tsaron Najeriya sun halarci harabar taron tare da Sarakuna, manyan baki daga kasashen waje, ‘yan siyasa da wasu da aka gayyata daga sassan kasar.

Tura
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya