✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ranar sallah:El-Rufa’i zai yi sintiri a Iyakar Kano da Kaduna

A ranar sallar idi karama Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufa’i yayi alwashin yin sintiri akan iyakar jihar Kano da kaduna domin hana mutanen  Kano…

A ranar sallar idi karama Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufa’i yayi alwashin yin sintiri akan iyakar jihar Kano da kaduna domin hana mutanen  Kano shiga jihar Kaduna don gudun kada su yada annobar  coronavirus a jihar Kaduna.

 Ko ya kuke ganin matakin na Malam Nasiru El-Rufa’i?  Ku bayyana mana ra’ayin ku, da jahohin da ku ke.