✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rarara ya ba Shagiri Girbau kyautar babur

Fitaccen mawakin Jam’iyyar APC da Shugaba Buhari Dauda Kahutu Rarara ya gwangwanje dan wasan barkwanci Shagiri Girbau na Kano da sabuwar babur. A wani faifan…

Fitaccen mawakin Jam’iyyar APC da Shugaba Buhari Dauda Kahutu Rarara ya gwangwanje dan wasan barkwanci Shagiri Girbau na Kano da sabuwar babur.

A wani faifan bidiyo da hutuna da Aminiya ta gani, an nuna lokacin da Rarara yake mikawa Shagiri Girbau mabudin babur din, sanna shi kuma yake masa godiya.