Search
Subscribe
Rashin lafiyar Suntai: An yi watsi da mu- Iyalansa

Rashin lafiyar Suntai: An yi watsi da mu- Iyalansa

Iyalan Gwamnan Jihar Taraba da ke jinya a kasar Jamus Mista danfulani danbaba Suntai sun koka kan yadda gwamnatin jihar da Gwamnatin Tarayya suka ajiye su a gefe kan matsalar rashin lafiyar dan uwan nasu.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin