Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Rashin taki ne matsalar manoman Najeriya

Alhaji Muhammad Yusuf shi ne Daraktan Ma’aikatar Gona ta Tarayya da ke Bauchi. A tattaunawarsa da wakilinmu a ofishinsa, ya yi tsokaci game da matsalolin da manoman Najeriya suke fuskanta sannan ya ba da shawarwari ga manoma game da dabarun aikin noma na zamani.

ADVERTISEMENT