✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rashin taki ne matsalar manoman Najeriya

Alhaji Muhammad Yusuf shi ne Daraktan Ma’aikatar Gona ta Tarayya da ke Bauchi. A tattaunawarsa da wakilinmu a ofishinsa, ya yi tsokaci game da matsalolin…

Alhaji Muhammad Yusuf shi ne Daraktan Ma’aikatar Gona ta Tarayya da ke Bauchi. A tattaunawarsa da wakilinmu a ofishinsa, ya yi tsokaci game da matsalolin da manoman Najeriya suke fuskanta sannan ya ba da shawarwari ga manoma game da dabarun aikin noma na zamani.