✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Real ta taka wa United birki

A ranar Talata ne aka yi karon-batta tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da ke Ingila da kuma ta Real Madrid da ke Sifen…

A ranar Talata ne aka yi karon-batta tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da ke Ingila da kuma ta Real Madrid da ke Sifen a gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Turai zagaye na biyu kuma a wasa na biyu.