✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rikici ya lafa a Kasuwar kayan gwari ta Ilepo a Legas

Rakincin da ya so ya juye ya zamo na kabilanci ya samo asali ne sakamakon sabani a tsakanin wasu ‘yan dako biyu a kasuwar ta…

Rakincin da ya so ya juye ya zamo na kabilanci ya samo asali ne sakamakon sabani a tsakanin wasu ‘yan dako biyu a kasuwar ta Ilepo da ke Oke Ado a jihar Legas, wadanda suka hadar da Bahaushe da Bayerabe bayan da dayan su ya buge daya yayin da suke dauke da kayan dako dukkanin su.