✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rikicin Masar ya yi sanadiyyar mutuwar ’yan kwallo biyu

A shekaranjiya Laraba ne wani abin al’ajabi ya sake faruwa a kasar Masar a lokacin da jama’ar kasar suka yi zanga-zangar kin amincewa da hukuncin…

A shekaranjiya Laraba ne wani abin al’ajabi ya sake faruwa a kasar Masar a lokacin da jama’ar kasar suka yi zanga-zangar kin amincewa da hukuncin da wani alkali ya yi a kan wadansu mutane su kimanin 21