Search
Subscribe
Rundunar kwastam ta Onne ta tara dimbin haraji

Rundunar kwastam ta Onne ta tara dimbin haraji

Rundunar kwastam ta Onne, Fatakwal, a Jihar Ribers ta yi nasarar tara dimbin kudin haraji da yawansu ya haura Naira miliyan dubu 11 da rabi a shekarar 2012.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin