Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Kungiya ta bukaci alkalin akalan Najeriya da ya yi murabus

Wata kungiya mai kare hakkin dan adam ‘Coalition for Change’ ta bukaci babban alkalin alkalan Najeriya Walter Onnoghen da ya yi murabus daga mukaminsa...

Sojoji sun dakile harin ‘yan Boko Haram a Gajiram Borno

Rundunar sojojin Najeriya a yau Alhamis ta yi nasarar dakile harin da ‘yan Boko Haram suka yi shirin kaiwa unguwar Gajiram a karamar hukumar...

ADVERTISEMENT

Zan sayar da kamfanin NNPC idan aka zabe ni – Atiku

Dan takarar shugaban kasar Najeriya a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa idan ya zama shugaban kasar Najeriya zai saida kamfanin man...

ADVERTISEMENT

Na yi bakin cikin tuhumar da ake yi wa Alkalin Alkalai- Osinbajo

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya ce, ya yi bakin cikin tuhumar da kotun da’ar ma’aikata CCT take yi wa alkalin alkalan Najeriya mai...

Gobara ta kone shaguna 7 a kasuwar Jos

Rahotanni na cewa, a jiya Laraba ne aka samu tashin gobara a kasuwar Gangare da ke karamar hukumar Jos ta Arewa jihar Filato. Gobarar...

‘Yan Boko Haram sun kashe mutum 15 a Borno

Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kashe mutum 15 da wasu jami’an tsaro uku a wani sabon hari da suka kai...

Sabon shugaban ‘yan sanda ka yi shirin magance magudin zabe -PDP

Kungiyar kamfe na dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP (PPCO)  ta bukaci sabon Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya na riko, AIG Abubakar...

ADVERTISEMENT

Petr Cech zai yi ritaya daga kwallon kafa

Golan Kungiyar Arsenal ta Ingila, Peter Cech ya sanar da cewa zai rataye takalman kwallonsa bayan kakar wasannin bana. Peter Cech dai ya yi...

Ina nan ban mutu ba-Sani SK

Fitaccen jarumin nan na Kannywood, Sani SK wanda ya fi yin fice a wasannan barkwanci ya musanta jita-jitar da ake yada wa cewa ya...