Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

COVID-19: ’Yan majalisar Borno sun ba da albashinsu

’Yan Majalisar Dokoki ta Jihar Borno sun sadaukar rabin albashinsu na wata biyu ga gwamnatin jihar domin ta karfafa yunkurin da take yi hana...

An gano mai dauke da Coronavirus da ta gudu a jihar Osun

Mahukunta a jihar Osun sun shaida cewa an gano matar nan mai dauke da cutar Coronavirus wacce ta tsere daga inda aka killace ta....

ADVERTISEMENT

Kananan Hukumomi shida da adadin masu Coronavirus a Legas

A ranar Juma’a 3 ga watan Afrilu ne Kwamishinan lafiya na jihar Legas Farfesa Akin Abayomi, ya fitar da jerin adadin wadanda suka kamu...

Wasu masu coronavirus a Osun sun tsere bayan killace su

Wasu mutum shida da aka tabbatar suna dauke da coronavirus sun tsere daga cibiyar da aka killace su a jihar Osun. Bayanai sun tabbatar...

ADVERTISEMENT

COVID-19: Likitocin China za su zo Najeriya

Likitocin China 18 na kan hanyar zuwa Najeriya don taimakawa a yakin da kasar ke yi da annobar coronavirus ko COVID-19. Likitocin za su...

Kauyen da mutane ke shan ruwa tare da dabbobi

Da zarar gari ya waye a kauyen Gayan ko Unguwar Mangwaro, kamar yadda aka fi sanin shi, da ke gundumar Jagindi a karamar hukumar...

Wadanda suka kamu da COVID-19 sun haura 200

Adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus ko COVID-19 a Najeriya ya haura 200. Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta...

Karin mutum hudu sun warke daga Coronavirus a Legas

Gwamnatin jihar Legas ta sake sallamar karin mutum hudu da suka warke daga cutar Coronavirus a jihar. A sanarwar da gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu...

ADVERTISEMENT

Za mu dauki mataki kan kisan mutum 23 – Tambuwal

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato ya ce gwamnati za ta dauki mataki a kan wadanda suka kai harin da ya yi sanadin...

Coronavirus: Sabbin ka’idojin binne gawa a Legas

A wani mataki na dakile yaduwar annobar coronavirus, majalisar masarautar Agege da ke jihar Legas ta fitar da sababbin ka’idojin binne gawa a makabartar...