Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Makasudin yin Hadaya

A makonnin da suka wuce, mun yi ta bincike a kan Hadaya da shirin ceto;

Maraba ya Manzon Allah (2)

Ya Ma’aikin Allah! A yau bayan ka isar da sako, ka ba da amana, mutane sun yi watsi da koyarwar addini sun yi tawaye...

ADVERTISEMENT

Shin muna son Manzon Allah? (1)

Daga Muhammad Habibullah Muhammad Shakidiy

kungiyar direbobi a Jihar Yobe ta hori ’ya’yanta su jure wa shingayen bincike

An hori ’ya’yan kungiyar direbobi ta kasa (NURTW) reshen Jihar Yobe su rika nuna juriya da hakuri a duk yayin da suka isa shingayen...

ADVERTISEMENT

Lokaci ya yi da Gwamnonin Arewa za su taimaka wa makarantun allo

Farkon Surar Alkur`ani mai tsarki da Allah SWT Ya saukar ga ManzonSa Annabi Muhammadu SAW ita ce Suratul `Alak a kogon Hira,

‘Mu farka ‘yan Arewa, barci aikin kawai ne’

Lokaci ya yi da manyan ‘yan siyasar Arewa, sarakuna, manyan malaman Arewa, gwamnoni da masu kishin Arewa zasu duba matsalar tabarbarewar tsaro a yankin...

Mu rika tuna abubuwa uku kullum a rayuwa

Assalamu alaikum ga ma’abuta shafin Sinadarin Rayuwa.

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Yau Najeriya za ta san matsayinta a wasanta da Zambiya

A yau Juma’a ne ake sa ran kungiyar kwallon kafa ta Najeriya da ake wa lakabi da Super Eagles za ta sake kece-raini da...

ADVERTISEMENT

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Duk kasar da ta lashe kofin za ta tashi da Naira Miliyan 235

Hukumar shiyarwa da kuma kula da harkokin wasan kwallon kafa ta Afirka CAF ta fitar da tsarin bayar da kyaututtuka ga kasashen da suke...

Baya ga gargadin Sultan

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’adu Abubakar, ya yi gargadi kai tsaye, ya nuna kuskuren Shugaban kasa da Gwamnoni, wajen nuna gazawa kan...