Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Harin 1 ga Oktoba: Za a yanke wa Okah hukunci dauri rai-da-rai

A ranar Litinin da ta gabata ne wata kotu a Afrika ta Kudu ta tabbatar da samun tsohon Shugaban kungiyar tsagerun Neja-Delta ta MEND...

Karo da masu tsaron Sarki marasa tsoro

A lokacin da wadansu ’yan bindiga suka kai wa Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero hari a ranar Asabar din da ta gabata,...

ADVERTISEMENT

Shugabannin yanzu ba su jin shawara -Dasuki

Sarkin Musulmi na 18, Alhaji  Ibrahim Dasuki, a wannan tattaunawa da ya yi da Aminiya a gidansa da ke Kaduna domin cika shekaru 46...

Hakimin Kachiya ya sha da kyar don daura fatar damisa maimakon rawani

A karshen makon da ya gabata ne Hakimin Kachiya da ke a masarautar Adara a jihar Kaduna, Alhaji Sabi’u Suleiman ya tsallake rijiya da...

ADVERTISEMENT

TATTAUNAWAR SHEKARA-SHEKARA TA DAILY TRUST KARO NA 10

Juyin-juya hali zai yi wuya a Najeriya -Mathew Kukah

Dalilin da ya sa na karbi addinin Musulunci –Basaraken Ibo

Mataimakin Shugaban Majalisar Dagatan Jihar Imo, Cif Sylbester O. Dimunah ya ce ya karbi addinin Musulunci ne saboda gaskiya da rikon amana da kuma...

Lamido Sanusi ya nemi a haramta Jama’atu da CAN

Gwamnan Babban Bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi ya nemi a haramta kungiyoyin addini musamman kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) da Jama’atu Nasril Islam (JNI).

Abuja ta tallafa wa Fulani da Gbagyi da rikici ya shafa da Naira miliyan 25 don tsugunar da su

Sakamakon mika rahoton kwamitin binciken musabbin rikicin Gbagyi da Fulani a yankin Gwagwalada da ke Abuja a ranar Talatar da ta gabata,

ADVERTISEMENT

Mutane sun ga tasku saboda hana zirga-zirgar motocin sufuri a Abuja

Jama’ar da suka dogara da motocin sufuri wajen zirga-zirga na ci gaba da fuskantar wahala wajen shiga ko barin birnin tarayya Abuja,

Rikicin kabilancin Nasarawa ya fi na Boko Haram – Almakura

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya ce rikicin kabilanci da ke yawan aukuwa a jihar ya fi na Boko Haram idan aka yi...