Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Gwamnatin dankwambo ce kadai ta bullo da ba tsofaffi magani kyauta a Gombe – Kwamishina

Kwamishinan Lafiya na Jihar Gombe Dokta Kennedy Ishaya ya bayyana cewa gwamnatin jihar a karkashin Gwamna Ibrahim Hassan dankwambo ce kadai gwamnati da ta...

Gobara ta kone dakuna shida na kwanan dalibai a Jami’ar Bayero

A safiyar ranar Talatar makon jiya ne wata gobara ta tashi a dakunan kwanan dalibai mata na Jami’ar Bayero da ke Kano,

ADVERTISEMENT

’Yan siyasa ke rura wutar rikici a Arewa – Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’adu Abubakar ya bayyana cewa wadansu ’yan siyasa marasa kishin al’ummarsu da kuma kasa ne suke rura wutar rikice-rikicen da ke...

Mahauci ya fafe cikinsa da wuka

A ranar Litinin  da ta gabata ne da misalin karfe 9 na safe wani mai sana’ar fawa a kasuwar Tudun wadan Zariya mai suna...

ADVERTISEMENT

Harbo Sabuwa na fama da ambaliya a kowace shekara

Aminiyar amana, ki ba ni dama in mika kukan al’ummar Harbo Sabuda da ke karamar Hukumar Jahun ta Jihar Jigawa, musamman ganin yadda ambaliyar...

MURYAR TALAKA ta waiwayi kisan gillar 15 ga janairu

A ranar Talatar da ta gabata (15-1-2013), kungiyar Muryar Talaka, Reshen Jihar Katsina ta shirya taron Lacca don tunawa da mutanen da suka rasa...

Rayuwar Matasa a Dandalin Abota na Intanet (2)

A daya gefen kuma sai ga manyan gidajen yanar sadarwa – irin su Yahoo!, da MSN, da Google – sun kirkiro hanyoyin da masu...

Kishi Da Kishiya (3)

Assalamu alaikum, barkanmu da warhaka? Ga ci gaban rubutun da muka fara kawo muku makonnin biyu da suka gabata.

ADVERTISEMENT

Labarin Zaki da Budurwa

Barka da warhakaManyan Gobe

Sakonnin Makaranta:A ’yan lalle a daina yawon dara da adon gari

Assalamu alaikum ‘yan uwana maza da mata na wannan makaranta tamu mai albarka Dodorido da ke Farfajiyar Amintattar jaridar Haurobiya.