Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Allah Ya sa 2013 ta fi 2012 ta kowane fanni a Najeriya

Masu iya magana kan ce ‘shekara kwana ce.’ Wasu kuma sukan ce ‘kwanci-tashi ba wuya wurin Allah.’

Amsoshin tambayoyi daban-daban

Ina so na yi asuwaki da itace amma dasashina yana mini ciwo sosai. Ina mafita?

ADVERTISEMENT

kungiyar malamai ta Jihar Bauchi za ta fara yajin aikin gama-gari

Nan ba da jimawa ba kungiyar malamai ta Jihar Bauchi (NUT) za ta shiga yajin aikin gama-gari sakamakon aikin tantance malamai masu rike da...

Sirrin samun nasarar Musulmin farko

Daga Imam Murtada Muhammad Gusau (Abu Mus’ab)Limamin Masallacin Juma’a Nagazi, Okene Jihar Kogi

ADVERTISEMENT

Hadaya da shirin ceto (10)

Bari mu sani cewa tsayuwa bisa gaskiya ma tana da nata kalubale, idan ba ka yi shiri ka tsaya kan gaskiya koda mene ne...

Tsarin tattalin arziki a Musulunci (4)

Ana iya aukawa a wani nau’in na riba kuma cikin musayar kayayyaki masu jinsi daya matukar aka yi wannan musayar kan fifiko.

Yadda Sa Kashim ya gudu ya bar Sardauna a Mambila – dankashi Mai kukuma

Alhaji Mamman dankashi mai kukuma na daga cikin tsofaffin mawakan Hausa da suka yi saura a raye a Najeriya.

Gidan sinima ya koma masallacin Juma’a a Gombe

Bayan shekara 34 a matsayin gidan sinima, mamallakin gidan sinima na Miyetti da ke garin Gombe , Alhaji Abubakar Yaya Arabi, ya mayar da...

ADVERTISEMENT

Kotu ta daure wanda ya kwakule idanun yaronsa shekara bakwai a Nasarawa

Babbar Kotu ta daya da ke Lafiya a Jihar Nasarawa ta yanke hukuncin daurin shekara bakwai a gidan yari ga Alhaji Lawal Muhammed da...

Babu wata matsala a hadewar kungiyar Izala – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce tun da kungiyar ta...