Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Yadda mutum-mutumi mai kwakwalwa ke girki da raba abinci

A kasar Sin an bude wata maciyar abinci, inda mutum-mutumin Robot ke  yin girki,  su kuma raba abinci ga masu saye.

ADVERTISEMENT

Hanyoyin 5 da za ki bi wajen rabuwa da tabon fuska

1 Amfani da bakar soda da ruwa da ruwan lemon tsami da kuma sukari

2015: Ana matsa mini in tsaya takara –Buhari

Tsohon Shugaban kasa kuma jagoran Jam’iyyar CPC Janar Muhammadu Buhari ya ce duk da ya yanke shawarar ba zai tsaya takara ba bayan ya...

ADVERTISEMENT

Bana za a kammala gyara hanyoyin biranen Jihar Nasarawa – Omaki

Ma’aikatar Gidaje da Raya Birane ta Jihar Nasarawa na daya daga cikin ma’aikatun da suka samu kaso mafi tsoka a kasafin bana da Gwamna...

Sojojin kungiyar ECOWAS za su kara da ’yan tawayen Mali

Sojojin kungiyar Bunkasa Tattalin arzikin Afirka ta Yamma za su kara da ’yan tawayen kasar Mali.

Hadaya da shirin ceto (12)

Da zarar ’ya’yan Isra’ila suka aikata abin da Allah Ya ce su yi, a cikin daren, “Ubangiji Ya bugi ’ya’yan fari cikin kasar Masar,

Maraba ya Manzon Allah (1)

Addu’ar Annabi Ibrahim (AS):

ADVERTISEMENT

Babban laifi ne goyon bayan zalunci da azzalumai (2)

Daga: Imam Murtada Muhammad Gusau(Abu Mus’ab)Masallacin Nagazi, Okene Jihar Kogi

kungiyar Raya Gwallaga ta nemi kamfanin Bauchi Furniture ya taimaka wa matasa

kungiyar raya yankin sabuwar masarautar Gwallaga da ke cikin garin Bauchi, ta nemi taimakon kamfanin samar da kujeru da gadaje (Bauchi Furniture),