Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

’Yan fashin yankin Birnin Gwari sun fi ’yan sanda makamai –Kwamishinan ‘Yan sanda

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kaduna Mista Olufemi Adenaike ya ce makaman ’yan fashin da ke dajin yankin Birnin Gwari sun fi wadanda ’yan sanda...

Ina nan garau -Gwamna Gaidam

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya musanta jita-jitar da wasu ke yadawa cewar yana fama da jinyar da ke barazana ga iya gudanar...

ADVERTISEMENT

Masu waken yabon Annabi su rika yin taka-tsantsan –Sheikh Na’Annabi

Wani malamin addinin Musulunci da ke Jos a Jihar Filato Sheikh Abdulkadir Mu’azu Umar da aka fi sani da Malam Na’Annabi, ya yi kira...

Gwamnatin Kano ta nemi jama’a su rika daukar rainon marayu

Gwamnatin Jihar Kano ta nanata bukatar da ke akwai na al’umma su rika daukar rainon marayu don kyautata rayuwarsu.

ADVERTISEMENT

A daina ajiye wakar shirka a waya

Editan jaridar Aminiya mai albarka, ka ba ni dama, in jajanta wa al’ummar Musulmi game da fitowar mai wakar shirka, tare da yin nasiha.

Ko Najeriya za ta iya samun muzakkarin shugaba kamar marigayi Hugo Chabez?

Najeriya, Najeriya, Najeriya! kasa mai ban mamaki, mai mutane masu ban mamaki, mai shugabanni masu ban mamaki, mai wadatar arziki na ban mamaki!

Zaman aure: Zabar aboki da abokiya (2)

Assalamu alaikum, barkanmu da warhaka, ga karashen rubutun da muka fara kawo muku a makon da ya gabata.

Sakonnin Makaranta: Siyasa ko gaba?

Bayan gaisuwa sama da gashin tunkiya, ina mika godiya da jinjina ga DODO uban dodanni,

ADVERTISEMENT

Labarin Fulawowi biyu

Manyan Gobe barka da yauIna fata kuna cikin koshin lafiya. Yaya karatu?

Yadda za ka tsere wa sa’a a kasuwa (3)

A cigaban wannan makala ta yadda dan kasuwa zai tsere wa sa’a zan tashi a kan shawara ta biyar a cikin shawarwarin da nake...