Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

’Yan fashi sun tilasta mutanen kauyen Kabaro yin hijira

Aika-aikar da wasu ’yan fashi da makami suka yi a kauyen Kabaro da ke Jihar Zamfara a makon jiya, inda suka kashe mutum 20...

Siyasar cin dunduniyar juna ce matsalar Yarabawa – Bode George

Uban Jam’iyyar PDP a jihohin Kudu maso Yamma, Cif Olabode George ya ce sai al’ummar Yarabawa da ke yankin Kudu maso Yamma sun bar...

ADVERTISEMENT

Gaskiya Na’abba ya gaya wa Kwankwaso ba cin zarafi ba -Aminu Mu’azzam

Alhaji Aminu M. Mu’azzam shi ne Kodinetan Yakin Neman Zaben tsohon Shugaban Majalisar Wakilai Ghali Na’abba, a karamar Hukumar Birnin Kano.

kasashen Kamaru da Chadi sun hada guiwa wurin yakar cutar shan-inna

Hukumar Lafiya ta Duniya ta taimaka wa kasashen Kamaru da Chadi wurin yakar cutar shan inna.

ADVERTISEMENT

Bayan Hajji sai kuma me? (1)

Daga Sheikh Salah bin Muhammad BudairMasallacin Annabi (SAW), Madina

kungiyarmu ta himmatu wajen kare hakkin direbobi da fasinjoji-Ustaz Abubbakar

Ustaz Abubakar shi ne shugaban direbobin tasi masu nisan zango da ke garejin Jabi a Abuja,

Kariya daga ciwon sarke hakora

Ciwon sarke hakora ko tatanas kamar yadda wasu suka fi sanin sa da shi, shi ma nau’in ciwo ne da kan iya kama kowa,

ADVERTISEMENT

Asalin direba karen mota ne, amma dangote zai canja

A ranar Juma`ar da ta gabata, Kamfanin dangote Group na Alhaji Aliko dangote, ya saka danba don canja karin maganar da ke cewa: “Asalin...

Yafiya ga juna ma sinadari ne na yaukaka rayuwa

Tare da sallama ga daukacin makaranta wannan fili, Assalamu alaikum! A wannan makon kuma, za mu duba tasirin da ke tattare da yafiya ga...