Sabbin Labarai

HOTUNA: Takunkumin rufe hanci da aka yi a Aba

Wasu masu sana’ar dinki a birnin Aba da ke jihar Abiya, yanzu sun fara bude sabuwar kasuwar dinka takunkumin rufe baki da hanci domin...

COVID-19: Yadda doka ta shafi masu kayan abinci a Abuja

A ka’idar dokar da ta hana fita ko bude shaguna da sauran wuraren harkoki na yau da kullum a Yankin Babban Birnin Tarayyar Najeriya...

ADVERTISEMENT

Coronavirus: An samu karin mutum shida

An samu karin mutum shida da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus, lamarin da ya sai adadin wadanda suka kamu a Najeriya ya...

Yawan masu Coronavirus a duniya ya haura miliyan 1

Yawan mutanen da suka kamu da cutar coronavirus a duniya daga bullarta sama da wata uku da suka wuce zuwa yanzu ya haura miliyan...

ADVERTISEMENT

Coronavirus: ‘Rufe kasuwanni ka iya haddasa mutuwa’

Tun bayan da hukumomi a Najeriya suka fara ayyana dokokin hana fita ko hana bude harkokin kasuwanci wasu ’yan kasa suka fara kokawa da...

‘Yar Buhari ta koma cikin danginta bayan kwanaki 14 a killace

‘Yar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ta killace kanta bayan ta dawo daga kasar Burtaniya ta koma cikin ‘yan uwanta bayan gwajin da aka...

Sakon Gwamnan Bauchi daga inda yake killace

Masu iya magana kan ce “Motsi ya fi labewa”. Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad ya fitar da wani sako daga inda yake killace yana...

Coronavirus: An tabbatar da samun sabbin kamuwa 10

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya (NCDC) ta ce an samu karin mutum goma wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19....

ADVERTISEMENT

Karin mutum 11 sun warke daga Coronavirus a Legas

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya sanar da cewa an sallami mutum 11 daga cibiyar killace masu cutar coronavirus da ke Yaba a jihar...

Yadda matashi mai sana’ar tura kudi ke daukar matakan kariya daga Coronavirus

Yadda matashi mai sana’ar tura kudi ke daukar matakan kariya daga Coronavirus