Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Ruwan kankara ya yi barna a jihohin Katsina da Jigawa …Ambaliyar ruwa ta raba mutum dubu 50 da muhallinsu a Adamawa

A ranar Juma’ar da ta gaba ne al’ummomin da ke garuruwan Kofa da Tofanni a karamar Hukumar Kusada ta Jihar Katsina suka fuskanci wani...

An kori dan sandan da ya kashe yaro dan shekara 12

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta kori jami’inta mai suna Saja Laminu Adamu bisa laifin harbe wani yaro dan shekaru 12 mai suna Hassanu...

ADVERTISEMENT

Kotu ta tura matasan da suka kashe Cynthia gidan yari

Kotun Majistare da ke Yaba a jihar Legas ta bayar da umarnin a ci gaba da tsare wasu matasa guda hudu a gidan yari...

Buhari ya kai wa Kwankwaso ziyara

Tsohon Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa a zaben bara a karkashin Jam’iyyar CPC Janar Muhammadu Buhari ya kai ziyarar jaje ga Gwamnan...

ADVERTISEMENT

Ana tuhumar dan shekara 22 da satar jaki ya kashe a Gombe

An gurfanar da wani saurayi mai suna Muhammad Umar mai shekara 22 da ke sana’ar gini, a gaban wata kotu a Gombe bisa zargin...

Sabon Kwamishinan ’Yan sandan Kaduna ya nemi a ba shi hadin kai

Sabon Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kaduna Mista Olufemi O. Adenaike ya bukaci hadin kai da goyon bayan manema labarai don samar da tabbataccen zaman...

Firamaren da Shagari ya halarta ta yi bikin cika shekara 90 da kafuwa

A karshen makon jiya ne aka gudanar da taron yaye dalibai na bana na Makarantar Firamaren Gwaji ta Sarkin Kabi Shehu da ke a...

Sarkin Zazzau ya nemi a mutunta tsarin raba-daidai

Mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris, ya bayyana cewa manufar tsarin nan na raba-daidai ita ce don a tabbatar da ingantacciyar zamantakewa a...

ADVERTISEMENT

Gwamnatin Zamfara za ta ba ma’aikata bashin ababen hawa

Nan bada jimawa ba gwamnatin Jihar Zamfara za ta ba ma’aikata bashin ababen hawa a wani yunkuri na ingata rayuwarsu.

Hadejawa sun huce, sun yi wa Babangida Hawan Daba mai kayatarwa

Majalisar Masarautar Hadeja ta shirya wa tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamsi Babangida gagarumar Hawan Daba a kofar fadar Mai martaba Sarkin Hadeja Alhaji...