Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Ganduje da mai dakinsa ba su kamu da Coronavirus ba

Sakamakon gwajin coronavirus da aka yi wa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da mai dakinsa Hafsat ya nuna cewa ba sa dauke da cutar,...

HOTUNA: An yi feshi a Babban Masallacin Agege

Mahukunta a Legas sun yi feshin maganin kashe kwayoyin cuta a Babban Masallacin Juma’a na Agege, wanda ake kira da Masallacin Alaja. A masallacin...

ADVERTISEMENT

An rufe Babban Masallacin Juma’a na Agege

An rufe Babban Masallacin Juma’a na Agege da ke Legas bayan da wasu masallata suka jefi jami’an Kwamitin Cika-Aiki na Gwamnatin Jihar Legas kan...

Yadda Sarkin Jere Sa’ad Usman ya rasu

Alamu na nuna cewa jinyar da ta yi ajalin Sarkin Jere Dokta Sa’ad Usman ta samo asali ne daga wani hari da aka kai...

ADVERTISEMENT

An zargi ma’aikacin lafiya da yi wa yaro fyade

An zargi wani ma’aikacin lafiya mai shekara 42 da yi wa wani yaro dan shekara 12 fyade a Abuja. Hukumar Yaki da Safarar Mutane...

Coronavirus: Yawan wadanda suka kamu ya kai 174

A karo na biyu a ranar Laraba hukumomin lafiya a Najeriya sun tabbatar da samun karin mutunen da suka kamu da cutar coronavirus. Sababbin...

Na yi murnar ban kamu da cutar Coronavirus ba – Iliyasu

Hukumar asibitin Gambo Sawaba da ke Kofar Gayan Zariya ta tabbatar da cewa, mutumin da ake zargin yana dauke da cutar Coronavirus mai suna...

Coronavirus: An raba wa talakawa kudi

Gwamnatin Najeriya ta fara raba wa marasa galihu da ke Yankin Babban Birnin Tarayya N20,000 ko wanne don rage masu radadin dokar da aka...

ADVERTISEMENT

’Yar shekara 8 ta rubuta wa Buhari wasika

Wata yarinya ’yar shekara takwas da haihuwa ta rubuta wasika ga Shugaba Muhammadu Buhari tana tambayar yadda za ta yi ta bayar da gudunmawar...

Saudiyya ta bukaci mahajjata su jinkirta shiri

Kasar Saudiya ta bukaci maniyatta Hajjin bana da su jinkirta biyan kudin kujera saboda rashin tabbas game da annobar coronavirus. Ministan Aikin Hajji na...