Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Dan majalisar tarayya daga jihar Kano ya sha da kyar

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Kano ta yi watsi da karar da aka shigar ana bukatar tube dan Majalisar Wakilai mai...

Ba mu janye dokar kulle kwata-kwata ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta musanta cewa ta janye dokar kulle kwata-kwata a jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar, Muhammad Garba shi ne ya tabbatar...

ADVERTISEMENT

’Yan bindiga sun kai hari rugar Fulani a Kaduna

A ranar Juma’ar da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a rugar Agwala da ke yankin karamar hukumar Kajuru ta jihar...

Kotu ta ba da umurnin a saki Uzor Kalu

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Legas ta ba da umurnin sakin tsohon Gwamnan Jihar Abia Orji Uzor Kalu daga kurkuku. A watan...

ADVERTISEMENT

COVID-19: Abubuwa biyar da ba a sassauta ba

Har yanzu da sauran rina a kaba bayan sassauta wasu haramcin da gwamnati ta sanya domin hana yaduwar cutar coronavirus. Shugaban kwamtin yakar cutar...

Fitaccen mawakin Najeriya, Majek Fashek ya rasu

Fitaccen mawakin nan wanda ya yi tashe wajen waka da kada jita, Majekodunmi Fasheke, wanda aka fi sani da Majek Fashek ya rasu. Manajansa,...

Shin gidajen mai za su sayar a kan sabon farashi?

Sakamakon rage farashin man fetur a Najeriya, dillalai na bayyana shirinsu na sayar da man a kan sabon farashin. A ranar Litinin ne Gwamnatin...

Ranaku uku ne yanzu za a rika fita a Kano

An kara sassauta dokar hana fitar da aka sanya saboda coronavirus a jihar Kano zuwa kwana uku a duk mako. Za a bude wuraren...

ADVERTISEMENT

Boko Haram ta banka wa gari wuta a Borno

Akalla fararen hula biyar ne kungiyar Boko Haram ta kashe a hare-haren da ta kai a jihar Borno. Mayakan kungiyar sun banka wa kauyuka...

Kwana 10 babu wanda ya kamu da COVID-19 a Malaysia

An shafe kwana goma a jere babu wanda ya kara kamuwa da cutar coronavirus a kasar Malaysia. Darakta Janar na Hukumar Lafiyar kasar Noor...