Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Bam ya kashe wani yaro dan gudun hijira a Borno

Tashin bam ya kashe wani yaro dan shekara 13 a sansanin ‘yan gudun hijira a jihar Borno. Yaron ya gamu da ajalinsa ne yayin...

An bude bankuna, an sassauta dokar kullen COVID-19

Daga yanzu bankuna a fadin Najeriya za su ci gaba da aiki kamar yadda aka saba kafin bullar cutar COVID-19. Za kuma a bude...

ADVERTISEMENT

Mene ne matsayin azumin Sitta Shawwal a Mazhabar Malikiyya

Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai; Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga mafificin halitta Annabi Muhammad da alayensa da sahabbansa da...

Abin da kungiyoyin addinai suka ce kan bude wuraren ibada

Majalisar Kolin Harkokin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ta shawarci Gwamnatin Tarayya da ta yi feshin kashe kwayoyin cuta a wuraren ibada. Kakakin Majalisar Farfesa...

ADVERTISEMENT

Malamai a Zariya sun koka da kwashe makonni 10 ba Sallar Juma’a

Malaman addinin Musulunci da mazauna birnin Zariya suna ci gaba da kokawa akan kullen masallatai da ake yi wanda hakan ya jawo kwashe tsawon...

An umarci sakataren gwamnati ya mayar da Naira miliyan 248

Majalisar dokoki ta jihar Nasarawa ta umarci sakataren gwamnatin jihar ya mayar da sama da Naira miliyan 248 asusun gwamnati. Wani kwamitin wucin-gadi da...

An janye dokar kulle a Kano

Gwamnatin Tarayya ta sanar da dage dokar kullen da aka kakaba a jihar Kano da nufin hana yaduwar annobar coronavirus. Sakataren Gwamnatin Tarayya kuma...

Coronavirus: An shirya bude wuraren ibada da na shakatawa a Legas

Gwamnatin Legas ta shirya bude masallatai da coci-coci dama wuraren shakatawa a jihar. Shugaban ma’akatar kare lafiya ta jihar Mr Lanre Shitu ne ya...

ADVERTISEMENT

An sassauta dokar hana ibada a masallatai da coci-coci

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sassauta dokar hana taro a wuraren ibada daga ranar 1 ga watan Yuni. Kwamiti mai yaki da annobar coronavirua na...

Yadda aka yi jana’izar Hakimin ’Yantumaki

An yi jana’izar Marigayi Sarkin Fulanin Dangin, Hakimin ’Yantumaki, Alhaji Atiku Maidabino. Dubban jama’a ne suka halarci jana’izar hakimin a gidanshi da ke garin...