Da Dumi Dumi

Sabbin Labarai

Wani mutum da yayi tatul da giya ya hallaka kwamandan soji

Kwamandan Bataliya ta biyu ta rundunar sojin Najeriya da ke Kaduna Lt. Col. Abraham Gbileve ya gamu da ajalinsa a lokacin da ya halarci...

Kabilun kudancin Kaduna sun karyata sanarwar ‘yan sanda

Kungiyar kabilun kudancin Kaduna da aka fi sani da SOKAPU ta ce babu kashin gaskiya a sanarwar da rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta...

ADVERTISEMENT

Sojoji da ‘yan sanda sun ba hammata iska a Zariya

Wata alkalin kotun tafi da gidanka a jihar Kaduna ta sha da kyar, ta kuma yi gudun ceton rai a lokacin da wani sashi...

Gwamnatin Tarayya ta sake rage farashin mai zuwa N121.50

Gwamnatin Tarayya ta sake rage farashin mai zuwa N121.50 Gwamnatin tarayya ta sanar da kara rage farashin man fetur zuwa N121.50 a kan kowacce...

ADVERTISEMENT

Coronavirus ta kashe likita a Jigawa

Annobar coronavirus ta yi ajalin wani likita a Karamar Hukumar Birnin kudu dake jihar jigawa. Kungiyar Likitocin Najeriya reshen jihar Jigawa ta sanar da...

Zargin COVID-19: An sanya dokar kulle a Kogi

A yayin da ake ci gaba cece-ku-ce a kan sanar da bullar cutar coronavirus a jihar Kogi, gwamnatin jihar ta sanya dokar kulle a...

Mutuwar kwamishina ta sa gwamna killace kansa

Gwamnan jihar Abia Okezie Ikpeazu ya killace kansa saboda fargabar bullar cutar COVID-19 a fadar gwamnatin jihar. Gwamna Ikpeazu da mataimakinsa Ude Oko Chukwu...

‘Rashin kwarewa da mugayen fadawa su ne matsalar Buhari’

Furofesa Ango Abdullahi shi ne tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) Zariya wanda kuma yanzu shi ne Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa. A hirarsa da...

ADVERTISEMENT

Coronavirus ta hana wasan dodanni a Ibadan

Mai Martaba Olubadan Oba Saliu Adetunji ya umarci dodannin da suka saba fitowa gudanar da bukukuwan al’ada a kowace shekara da kada su fito...

‘Yan bindiga sun kashe Hakimin ‘Yantumaki

‘Yan bindiga sun halaka Hakimin ‘Yantumaki, Sarkin Fulanin Dangin Katsina. Da talatainin daren jiya ne wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai...