Da Dumi Dumi

Sadio Mane ne gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2019

Dan wasan Senegal, Sadio Mane ya samu nasarar lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na shekarar 2019.

Mane mai taka leda a Liverpool ya yi takara ne tare da takwaransa a Liverpool, Mohamed Salah da Riyad Mahrez na Manchester City.

Share