✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Sadiya Farouk ta mika tallafin abinci ga gwamnatin Kano

Ministar Jinkai da Agajin Gaggawa, Sadiya Umar Farouk, ta mika kayan abinci tirela 120 ga gwamnatin Kano, a matsayin tallafin gwamnatin tarayya ga jihar domin…

Ministar Jinkai da Agajin Gaggawa, Sadiya Umar Farouk, ta mika kayan abinci tirela 120 ga gwamnatin Kano, a matsayin tallafin gwamnatin tarayya ga jihar domin rage wa al’umma radadin dokar zaman kulle mai muradin hana yaduwar coronavirus.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya karbi kayan a madadin al’umar jihar a ranar Lahadi.