Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

#Sakamakon Zaben Bayelsa: APC ta lashe Karamar Hukumar Jonathan

Dan takarar Gwamnan jihar Bayelsa na jam’iyyar APC, Chief David Lyon, ya samu nasara a Karamar Hukumar Ogbia ta Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan.

David Lyon na APC ya samu kuri’u 58,016. Yayin da Dan takarar jam’iyyar PDP Douye Diri, ya samu kuri’u 13, 763.

ADVERTISEMENT