Search
Subscribe
Sakamakon Zaben Kogi: APC ta lashe mazabun Kabba-Bunu

Sakamakon Zaben Kogi: APC ta lashe mazabun Kabba-Bunu

Gwamna mai-ci kuma dan takarar Gwamnan Jihar Kogi a jam’iyyar APC Yahaya Bello, ya samu nasara a Karamar Hukumar Kabba-Bunu da ke jihar. Bayan Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC a yau Lahadi ta sanar da cewa, APC ta samu kuri’u 15,000 yayin da dan takarar PDP Injiniya Musa Wada, ya samu 8,084.

Kabba-Bunu

Wanda aka yi wa rijista: 74,789

Wadanda aka tantance : 26, 660

Wanda suka kada kuri’a -24391

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin